iqna

IQNA

kasar Canada
Tehran (IQNA) Al-Azhar ta yaba da matakin da gwamnatin Canada ta dauka na ayyana ranar 29 ga watan Janairu a matsayin ranar yaki da ayyukan kyamar Musulunci ta kasa.
Lambar Labari: 3486894    Ranar Watsawa : 2022/02/01

Tehran (IQNA) Wata kungiyar Musulunci ta fitar da wani sabon rahoto kan kyamar Musulunci a cikin rayuwar Musulman kasar Canada ta yau da kullum.
Lambar Labari: 3486876    Ranar Watsawa : 2022/01/27

Tehran (IQNA) kungiyoyi da jam'iyyun siyasa da malaman addini a Lebanon suna bayyana cewa matsin lambar Saudiyya kan kasar ba zai amfanar da kowa ba sai Amurka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3486496    Ranar Watsawa : 2021/10/31

Tehran (IQNA) musulmin birnin Edmonton na Canada sun yi lale marhabin da matakin hukunci na doka a kan masu cutar da mutane saboda dalilai na addini.
Lambar Labari: 3486196    Ranar Watsawa : 2021/08/12

Tehran (IQNA) Justin Trudeau firayi ministan kasar Canada ya nada musulmi a matsayin dan majalisar dattijan kasar.
Lambar Labari: 3486043    Ranar Watsawa : 2021/06/23

Tehran (IQNA) dubban mutane ne suka halarci jana'izar iyalan nan Musulmai hudu da aka kashe a kasar Canada ..
Lambar Labari: 3486007    Ranar Watsawa : 2021/06/13

Tehran (IQNA) Dubban mabiya addinai a Canada sun gudanar jerin gwano da gangami domin nuna goyon bayansu ga musulmin kasar.
Lambar Labari: 3486004    Ranar Watsawa : 2021/06/12

Tehran (IQNA) kungiyar hadin kan duniya musulmi ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da harin da aka kaiwa musulmi a kasar Canada .
Lambar Labari: 3485999    Ranar Watsawa : 2021/06/10

Tehran (IQNA) daruruwan mutanen kasar Canada da suka hada da firayi ministan kasar sun taru a wuri guda domin juyayin kisan musulmi da aka yi a kasar.
Lambar Labari: 3485995    Ranar Watsawa : 2021/06/09

Tehran (IQNA) kamar kowace sheakara a yankunan arewacin Amurka a lokacin watan ramadan musulmi suna gudanar da wasu harkokinsu na zumi da ibada.
Lambar Labari: 3485805    Ranar Watsawa : 2021/04/13

Tehran (IQNA) firayi ministan kasar Canada ya fitar da wani bayani na tunawa da musulmin da aka kashe a masallaci a garin Quebec na kasar.
Lambar Labari: 3485604    Ranar Watsawa : 2021/01/30

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Canada ta nada wanu musulmi na uku a matsayin minista a kasar.
Lambar Labari: 3485553    Ranar Watsawa : 2021/01/14

Tehran (IQNA) cibiyar musulmin yankin Yellowknife a kasar Canada tana bayar da tallafi ga marassa galihu a kasar.
Lambar Labari: 3485486    Ranar Watsawa : 2020/12/23

Tehran (IQNA) kotun birnin Toronto na kasar Canada za ta saurari shari’ar mutumin da ya kashe wani musulmi ta hanyar daba masa wuka a birnin.
Lambar Labari: 3485338    Ranar Watsawa : 2020/11/05